islamic book - Website mai matukar Muhimmanci
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan
sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban website mai matukar
amfani. Wanda na tabbata zai burge ku. The islamicbook is a website that
facilitates access to islamic books that are freely readable over the Internet.
It also aims to encourage the development of such online books, for the benefit
and edification of all. Wannan website ne wanda yake a kunshe acikinsa
litattafai addinin musulumci na manya manyan malamai, kuma zaka iya samun kowani
kalar littafi da kake bukata a wannan shafin koda na yaran kane. A wannan
website din akwai litattafai wanda aka rubuta da yarukan duniya kamar su
English, French, Chinese, Indonesia, Hausa, yoruba da sauransu. Dan haka zaka
iya zuwa ka dakko littafai na manyan malamai wanda suka rubuta su da hausa.
Danna Nan Domin shiga wannan website din
Comments
Post a Comment