Main menu

Pages

 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


A yau munzo muku da wani App wanda nasan ze burge duk me karatu domin kuwa ze kare ka daga masu yawan leqe leqe a waya


Menene Babban aikin wannan App din?


A wasu lokutan abokanmu sukan amshi wayoyinmu na hannu wani kai tsaye yake shiga cikin inda hotunan ka yake wanda a wannan wajan yawanci mukan ajiye sirrukanmu ko kuma akwai hotunan iyalinmu ko kuma wani abu da bama so a gani... ta yanda zaka ga wani idan ka hanashi wani dole ka bashi...


To ganin hakane yasa mukazo muku da wannan App din domin ze taimaka maka wajan boye dukkan sirrukanmu na waya kamar su Hotuna Lambobi da dai sauransu... idan kanasan karin bayanin wannan App din bayan ka dakko shi kuma ka kalli bidiyon zaka fahimta da kyau.

Yanda zaka boye sirrukanka

 danna nan domin downloading

Comments

Featured Post

Yadda Zaka Chanja Bayananka Na BVN

table of contents title