Main menu

Pages

Lates Update : Numbobin Da Zaka Danna Domin Tabbatar Da Hana Kamfanin MTN AIRTEL 9MOBILE Su Rufe Maka Layi Saika Kara Register

Jama,a munai muku barka da sake kasancewa tare da mu, A' Yau wannan shafi namu tana tafe. Muku da cikakken bayani tareda hanyar da zaku duba Status na layin ku, ma'ana shin kana cikin mutane millions9 da za'a rufewa layi har sai, Ka sake yin Register Kamar Yadda nasan da yawa sunsha ganin wasu na kokawa akan rufe musu layi da suka ga anyi babu wani dalili Ko kuma wasu ba'a rufe musu ba harsai-da company suka tura musu sanarwa ta hanyar SMS Domin duba layin ka shin kana da cikakken register ko kuma shin kaima kana cikin wadan da sai sun sake Register sai ka gwada wadan nan numbers na jikin wannan photon
Ga numbobin nan 🖕 Idan kuma wayar ka bata iya bude photon gashi tanan: Dial 👇👇👇 MTN====< *789*1# AIRTEL====< 746# 9MOBILE====< 746 ko 200 Wadan nan sune cikakkun numbobin da zaku duba Sannan karda ku manta ku tura wannan posting zuwa groups na social media domin wannan hanyar zai taimaki mutane da dama Haka kuma zaku iya duba kasan wannan posting domin duba sauran Update dinmu

Comments

Featured Post

Yadda Zaka Chanja Bayananka Na BVN

table of contents title