Main menu

Pages

islamic book - Website mai matukar Muhimmanci

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban website mai matukar amfani. Wanda na tabbata zai burge ku. The islamicbook is a website that facilitates access to islamic books that are freely readable over the Internet. It also aims to encourage the development of such online books, for the benefit and edification of all. Wannan website ne wanda yake a kunshe acikinsa litattafai addinin musulumci na manya manyan malamai, kuma zaka iya samun kowani kalar littafi da kake bukata a wannan shafin koda na yaran kane. A wannan website din akwai litattafai wanda aka rubuta da yarukan duniya kamar su English, French, Chinese, Indonesia, Hausa, yoruba da sauransu. Dan haka zaka iya zuwa ka dakko littafai na manyan malamai wanda suka rubuta su da hausa. Danna Nan Domin shiga wannan website din

Comments

Featured Post

Yadda Zaka Chanja Bayananka Na BVN

table of contents title