Main menu

Pages

Yadda Zaka Sami Free 3072MB A Kowane Layin Airtel" Tallafin Covid-19

KU TURA ZUWA SOCIAL MEDIA
Ka sancewar wannan shine rubutuna na farkoa wannan shafi, don haka tsarava ce. Ta musanman nake tafe muku da ita akan sabuwar garabar da kamfaninAIRTELsuka saki„ wanda ba kowane bane Yasan da wannan hanyarBa tareda na cika ku, da surutu baGA HANYOYIN DA ZAKUBI DOMIN SAMUN WANNAN GARABASAR1- Ka tabbatar wayar ka tana daPLAY STORE2- saika shiga nan 👇👇👇DOWNLOAD MY AIRTEL APP hereIdan kuma akai rashin sa'a wayar ka babuPLAY STORE Kawai ka shiga  GOOGLE MY AIRTEL APP Bayan ka kammala daukowa " ammma ka tabbatar layin Airtel din Yana cikin wayar koda bada datar shi, ka dauko baamma dole Layin Ya kasance a cikin wayarBayan na saika bude wannan MY AIRTEL APP din saika jira zasu baka waje kamar wannan 👇Anan anan buqatar ka shigar da number AIRTEL dinka daga nan ka tabaREQUEST OTPdaga nan zasu turo Confirmation codes zaiyi Automatic da kansa Ya shigarda kansaDaga nan cikin App din zai bude saika fito ka jira bayan kamar 2hrs zaka ga Datar ka ta shigo idan ma bakaji message ba saika dial*140#……………………………………WANNAN SHINE CIKAKKEN BAYANI AKAN YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR 1024MB DAGA KAMFANIN AIETEL
🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕
Anan anan buqatar ka shigar da number AIRTEL dinka daga nan ka tabaREQUEST OTPdaga nan zasu turo Confirmation codes zaiyi Automatic da kansa Ya shigarda kansaDaga nan cikin App din zai bude saika fito ka jira bayan kamar 2hrs zaka ga Datar ka ta shigo idan ma bakaji message ba saika dial*140#……………………………………WANNAN SHINE CIKAKKEN BAYANI AKAN YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR 1024MB DAGA KAMFANIN AIETEL🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕🖕GA CIKAKKEN BAYANI AKAN YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR 3072MB A KOWANE IRIN LAYIN AIRTELShima bazan bata lkci wajen dogon rubutu ba,sbd hanuna Ya gajiDa farko ka shiga anan 👇👇Download AIRTEL TV AppIdan kuma wayar taka babu Play-StoreKa shiga Google kayi  search " AIRTEL TV APP"Bayan ka kammala dauko app din saika budesaDaga nan zai nuna maka wajen da zakai register saika shiga ka saka phone number Airtel din nakaShima zasu turo confirmation codes daga nan ka shigar bayan ka kammalaKa jira 24hrs kayi dial*140#Allah taimakaSannan karda ku manta kuna da damar ajiye mana ra'ayoyin ku a kasan wannan posting sashin commentsHaka: karda ku manta kuyi share wannan posting zuwa social media domun jama'a su amfana dashi
Posted by.....  ©® MohdS nazeef 
STAY SAFE

Comments

Featured Post

Yadda Zaka Chanja Bayananka Na BVN

table of contents title