Main menu

Pages

Ƙungiyar matan Kannywood ta baiwa Naziru sarkin Waƙa kwana 3 ya janye kalamansa ko ta kai shi Kotu.

 


ZARGIN LALATA: Ƙungiyar matan Kannywood ta baiwa Naziru
sarkin Waƙa kwana 3 ya janye kalamansa ko ta kai shi Kotu.
Ƙungiyar matan Kannywood wato K-WAN ta buƙaci Naziru
Sarkin Waƙa ya yanke kalamansa kan matan masana'antar
shirya fina-finan.
K-WAN ta ce ta ba mawakin kwanaki uku ya janye kalaman
nasa ko kuma ya fuskanci fushin doka,
Tun farko dai Sarkin Waƙa ya zargi wasu matan fim din da
bayar da kansu ayi lalata da su domin a sanya su a cikin shirin
fim.

Comments

Featured Post

Yadda Zaka Chanja Bayananka Na BVN

table of contents title