Main menu

Pages


 

Assalamu alaikum Warahamatullah
Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka

A yau nazo muku da wata hanya da zaku sayi data 2GB a kan Naira 350N kacal a Layin MTN, kamar de yadda kuka sani sayan data a layin MTN babu wata hanya mai sauki da zaku samu data mai araha, sai de idan Social bundle irin su MB na facebook, whatsapp, intagram TikTok, sune kadai da suke da saukin data. 

Amma su dinma iya wannan abun daka saya danshi iya shi kawai zatayi aiki, to amma acikin wanna bayanin zan nuna muku yadda zaku sayi data mai sauki ta Tiktok kuma kuyi aiki da ita ta bude kowane irin application, kuyi browsing kuyi kallo sannan kuyi download.

Da farko zaka danna wannan Lambobin *131# sai kayi Replay da 3 sannan saika sake Replay da 4 anan zakaga Jeren datan, akwai 200MB akan naira 50N kacal sannan akwai 2GB akan naira 350N saika zabi wanda kakeso ka saya,

To bayan ka saya zasu dauki kudin sannan su baka datan, amma a ka’ida datan tana aiki ne a iya Tiktok banda sauran abubuwa, to amma da taimakon wani application zakayi aiki da ita ka shiga duk inda kakeso.

Dan haka ka danna link na kasa domin saukar da Application dinDOWNLOAD HERE

Comments

Featured Post

Yadda Zaka Chanja Bayananka Na BVN

table of contents title